20 Yuni 2020 - 09:14
 Iran: A Karon Farko Dakarun IRGC Sun Nuna Makami Mai Linzami Samfurin “Sevom Khordad”

Dakarun kare juyin musuluncin na Iran sun nuna wannan makamin ne a daidai lokacin da ake bikin zagayowar lokacin da su ka kakkabo jirgin Amurka na leken asiri RQ 4 a 2019 wanda ya keta hurumin sararin samaniyar Iran.

(ABNA24.com) Dakarun kare juyin musuluncin na Iran sun nuna wannan makamin ne a daidai lokacin da ake bikin zagayowar lokacin da su ka kakkabo jirgin Amurka na leken asiri RQ 4 a 2019 wanda ya keta hurumin sararin samaniyar Iran.

Gajeren fim din da su ka nuna yana kunshe da mataki-mataki na yadda ake kera makamin da kuma girke shi akan inda za a iya harba shi.



/129